Alƙurani Mai Girma Quran Hausa是Quran Audio Library開發的一款能夠在行動裝置上運行的教育應用程式,但使用最好的Android 模擬器-雷電模擬器 ,你可以在電腦上下載並暢玩Alƙurani Mai Girma Quran Hausa。
在電腦上運行Alƙurani Mai Girma Quran Hausa,您可以在大螢幕上清晰地瀏覽, 而用滑鼠和鍵盤操控應用程式比用觸摸屏鍵盤要快得多,同時你將永遠不必擔心設備的電量問題。
通過多開和同步功能,你甚至可以在PC上運行多個應用程式和帳戶。
而文件互傳功能讓分享圖像、影片和文件也變得非常容易。
下載Alƙurani Mai Girma Quran Hausa並在PC上運行。享受PC端的大螢幕和高畫質畫質吧!
Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye。
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki。
***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'oninin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'oninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa。
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'onin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Alƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu。
- Matattara:Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara,domin saurin komawa garesu nan gaba。
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa。
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'oninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta。
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa
設計開發者:https://smartech.online